Software Listing of Author : "Kamal Said Fahmy"
- Koyar Da Ibada - Hajji
- License: Freeware
- Price: 0.00


Wannan wani aiki ne na bayanin hukunce-hukuncen musulunci a sauqaqe, cikin hotuna masu motsi da marasa motsi, ta hanyar harsuna daban-daban, aikin ya qunshi:
- Littafin hukunce-hukuncen ibada a cikin hotuna.
- Wanda yake tattare da hotuna da dalilai, domin sauqaqewa ga mai karatu.
- bidiyo.
- Mai sharhi da sauti da surah na abinda ya zo a cikin littafin.
- Shafin yanar gizo.
Kowane harshen yana da shafin shi na musamman.
Shafikan sabbin hanyoyin sadarwa.
Duniyar fiqihu (cikin cd).
Yana qunshe da kwafi na bugaggen littafin, hakanan bidiyo mai sharhin abinda ke cikin littafin na darussa.
Tsari na musamman gameda na'urori masu qwaqwalwa na zamani (smart devices)
- Publisher: kamal said fahmy
- Date Released: 02-12-2014
- Download Size: 8396 KB
- Download
- Platform: Android 2.x, Android 3.x, Android 4.4, Android 4.x
- minbarin duniya - Ibadu
- License: Shareware
- Price: 0.99


Manufar minbarin duniya shine isar da sakon asalin musulunci da yaren hausa, ta hanyar yada hudubobi da karatuttuka da takardu masu yawan gaske, da amfani da hanyoyin sadarwa kamar yanar gizo wadanda suka kunshi bidiyo, takardu, rediyo, da hotuna. Kamar yadda zamu yada su ta hanyar littafin koyarwa da tarbiya, bugu da kari kuma tare da tsara su a kan naurar nan mai muhimmanci). iPhone-iPod-iPad).
Minbarin duniya yana kunshe da fagage kamar haka :
1- Fagen imani: cikin abinda ya kunsa akwai [tauhidi, sharhin sunayen Allah kyawawa, dogaro ga Allah, aljanna da wuta, alamun tashin kiyama..da dai sauran su…}
2- Fagen zamantakewa: Daga cikin abinda ya kunsa akwai [ Biyyaya ga iyaye, girmamawar da musulunci yayi wa ya mace, zakka, yadda ya kamata ayi muamala da wadanda ba musulmai ba..da sauran su..]
3- Fagen yada daawa: Daga...
- Publisher: kamal said fahmy
- Date Released: 01-10-2014
- Download Size: 5939 KB
- Download
- Platform: Android 2.x, Android 3.x, Android 4.4, Android 4.x